Al'adun Gargajiya

Aikin ƙwado da linzami na fuskantar barazanar disashewa

Informações:

Sinopsis

shirin Al'adun Mu na Gado na wanan makon tareda Abdoulaye Issa ya  leka Jihar  Maradin Jamhuriyar Nijar inda al’adar aikin kwado da lizzami da aka share shekaru ana yin sa da hannu ke fuskantar barazanar samun babban koma baya sakamakon wasu sabbin na’urori ko teloli na zamani da aka samu masu aiki da Computer wadanda ke zuba wannan aiki ga riguna cikin gaggawa. Ku shiga cikin alamar sauti domin sauraron shirin....