Bakonmu A Yau

Morocco ta baiwa ƙasashen AES damar yin amfani da tashar ruwanta

Informações:

Sinopsis

A daidai lokacin da rikici tsakanin Mali da Algeria ke cigaba da ruruwa, Sarkin Morocco Mohammed VI ya gayyaci ministocin harkokin wajen  ƙasashen Burkina Faso,Mali da kuma  jamhuriya  Nijar a fadarsa da ke birnin Rabat domin basu damar yin fanin da tashar ruwanta na Atlantic wajan jigilar kayakinsu.Ziyarar tasu dai na zuwa ne bayan da alaƙa tsakanin ƙasashen AES da Algeria, wacce ke zama babbar abokiyar hamayyar Morocco ta yi tsami. Latsa alamar sauti domin suraron karin bayani.....