Al'adun Gargajiya

Tasirin suturar ƙabilar Dagomba da ke ci gaba da mamaye sassan Ghana

Informações:

Sinopsis

Shirin al'adunmu na gado tare da Oumarou Sani a wannan mako ya mayar da hankali ne kan al'adun ƙabilar Dagomba a ƙasar Ghana, ƙabilar da ke ci gaba da mamaya a wannan ƙasa ta yammacin Afirka suk da kasancewarta wadda a baya tafi ƙarfi a yankin arewacin ƙasar. Yanayin suturun wannan ƙabila na daga cikin abin da ke jan hankalin jama'a, musamman yanayin hularsu wadda ke da nufin ko kuma ma'anar zaman lafiya.Suturun wannan ƙabila dai akan saƙa su da hannu ne.Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin.