Kasuwanci

Sakamakon taron sauƙaƙa tsarin kasuwanci ga ƴan kasuwa a yammacin Afrika

Informações:

Sinopsis

Shirin Kasuwa A Kai Miki Dole tare da Aisha Shehu Kabara a wannan makon, ya maida hankali ne kan taron koli na farko kan ƙarfafa ci gaban tattalin arzkin ƙasashen Afrika ta Yamma da aka gudanar a Najeriya, ta hanyar sauƙaƙa tsarin kasuwanci ga ƴan kasuwar da ke zirga-zirga a tsakani. Ku lasha alamar sauti don sauraron cikakken shirin..........