Ilimi Hasken Rayuwa
Muhimmancin kai ziyarar buɗe ido ta Ilimi ga Ɗalibai
- Autor: Vários
- Narrador: Vários
- Editor: Podcast
- Duración: 0:09:30
- Mas informaciones
Informações:
Sinopsis
Shirin Ilimi Hasken Tayuwa na wannan makon tare da Nura Ado Suleiman ya yi duba a kan Muhimmancin yin tattaki ko kuma Ziyarar Ilimi Da Makarantu Ke Shirya Wa ‘Dalibai lokaci zuwa lokaci da wayar musu da kai ko ƙara musu ilimi a kan muhimman batutuwa. Latsa alamar sauti domin sauraron cikakken shirin......