Kasuwanci

Yadda Najeriya ta ɗaura ɗammarar sauƙaƙa harkokin kasuwanci a arewa maso gabashin ƙasar

Informações:

Sinopsis

Yau Shirin zai mayar da hankali ne kan ziyarar kwamitin shugaban Najeriya kan saukaka harkokin kasuwanci a jihohin arewa maso gabas. Ku danna alamar Saurare domin jin cikakken shirin tare da Ahmad Abba