Lafiya Jari Ce

Yadda za a magance matsalar ficewar Likitocin Najeriya ƙetare

Informações:

Sinopsis

Shirin Lafiya Jari ce tare da Azima Bashir Aminu ya mayar da hankali kan matakan da ya kamata a ɗauka don daƙile ficewar likitocin Najeriya zuwa ƙetare, wanda ke kassara ɓangaren lafiyar ƙasar ta yammacin Afrika. Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin.