Ilimi Hasken Rayuwa

Dakatar da tallafin ciyarwa a makarantu ya durƙusar da karatun wasu alibai a Najeriya

Informações:

Sinopsis

A Najeriya dakatar da tallafin ciyarwa da gwamantocin ƙasar suka yi a Makarantun wasu sassan ƙasar musamman arewaci ta haifar da ƙafar angulu ga harkokin zuwa makarantu a tsakanin ɗalibai da Iyeayensu. Dpomin a cewar wasu da aka zanta dasu sun ce ta wannan hanyar ce suke samun sassauci wajen ciyar da 'ya'yan nasu, mma daga bisani aka ci karo da tsaiko. a latsa alamar sauti domin sauraren cikakken shirin ilimi hasken Rayuwa tare da Shamsiya Haruna