Lafiya Jari Ce

Yadda mata a Najeriya suka rungumi hanyoyin gargajiya wajan yin tazarar haihuwa

Informações:

Sinopsis

Shirin Lafiya jarice ce na wanan makon tare da Azima Bashir Aminu ya yi duba ne a kan hanyoyin gagajiya da mata ke bi wajan sanya tazara tsakanin wannan  da waccen haihuwa. Latsa alamar sauti domin sauraron cikakken shirin........