Lafiya Jari Ce
Yadda jama’a suka fi zuwa shagunan saida magani na bakin titi maimakon asibiti
- Autor: Vários
- Narrador: Vários
- Editor: Podcast
- Duración: 0:09:58
- Mas informaciones
Informações:
Sinopsis
Shirin Lafiya Jari ce na wannan mako tare da Azima Bashir Aminu, ya maida hankali ne kan yadda jama’a suka fi yadda da shagunan sayar da magunguna na bakin titi wato Chemist, maimakon zuwa asibiti domin ganin Likita..... Latsa alamar sauti domin sauraron cikakken shirin..........