Sharhin Littafin Kash Shubuhat Na Ibn U Saimin

Sharhin littafin kash shubuhat na ibn u saimin 22

Informações:

Sinopsis

Malan yayi bayanine akan wasu shubha da wasu suke kafa dalili dasu wajan ayyukan bidi a da sauransu da kuma amsa akan wa ainnan dalilai da ma anoninsu na gaskiya da kuma hukumci maulidi da bayani akan wasu shirka da wasu musulmai ke fadawa acikinsu da bada amsoshi akan tambayoyi bayan kowane karatu.

Compartir