Tambaya Da Amsa

Tarihin zaɓaɓɓen shugaban ƙasar Ghana John Dramani Mahama

Informações:

Sinopsis

A yau shirin tamabaya da amsa zai fara ne da kawo muku takaitaccen tarihi ne akan zaɓaɓɓen shugaban ƙasar Ghana  wato John Dramani Mahama da tasirin sa ga lamuran ƙasar.