Bakonmu A Yau
Wasu yankunan Zamfara ba sa samun sauƙi duk da biyan 'yan bindiga da suke yi
- Autor: Vários
- Narrador: Vários
- Editor: Podcast
- Duración: 0:03:29
- Mas informaciones
Informações:
Sinopsis
Mazauna ƙauyuka da dama a wasu yankunan jihar Zamfara, ciki har da yankin Gusau ta Gabas, na rayuwa cikin tsananin fargabar fuskantar hare-haren ‘yan bindiga, muddin suka gaza biyan miliyoyin Nairar da ‘yan ta’addan ke tilasta musu bayar wa a matsayin musayar barinsu su zauna lafiya.Yayin ƙarin bayani a kan halin da suke ciki, da kuma ƙauyukan da ke cikin tashin hankalin, wani mazaunin ɗaya daga cikin yankunan, ya ce biyan maƙudan kuɗaɗen da suke yi ba ya kawar da barazanar da suke ciki.