Bakonmu A Yau
Farfesa Kamilu Sani Fagge kan daina tallafa wa rundunonin wanzar da zaman lafiya
- Autor: Vários
- Narrador: Vários
- Editor: Podcast
- Duración: 0:04:09
- Mas informaciones
Informações:
Sinopsis
Gwamnatin shugaba Donald Trump ta gabatar da ƙudurin daina ba da tallafi ga rundunonin wanzar da zaman lafiya na Majalisar Ɗinkin Duniya, saboda gazawar da ta ce rundunonin na yi a ƙasashen Mali da Lebanon da kuma Jamhuriyar Dimokaraɗiyyar Congo.Amurka ce dai ke kan gaba wajen tallafa wa ayyukan wanzar da zaman lafiyar a sassan Duniya, inda take samar da kusan kaso 27 cikin 100 na kasafin da ake buƙata.akan haka ne, Nura Ado Suleiman ya tattauna da Farfesa Kamilu Sani Fagge.