Bakonmu A Yau

Dr. Harbau: Yadda ma'aikata za su nema wa kansu mafita

Informações:

Sinopsis

Yau ɗaya ga watan Mayu take ranar Ma’aikata ta Duniya, ranar da ake duba gudummawa da sadaukarwar ma’aikata ga al’umma. A kan haka ne Michael Kuduson ya tattauna da Dokta Aminu Idris Harbau, masanin tattalin arziki a jami’ar ilimi ta Sa’adatu Rimi da ke jihar Kano a Najeriya, wanda ya duba yadda wannan rana ta riski ma’aikata, tare da shawartar su a kan nema wa kansu mafita a yanayi da  albashi ba zai wadata ba wajen tafiyar da rayuwa mai inganci.Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakakkiyar hirarsu