Bakonmu A Yau
Tattaunawa da Hon Samaila Muhammed kan barazanar Meta na ficewa daga Najeriya
- Autor: Vários
- Narrador: Vários
- Editor: Podcast
- Duración: 0:03:30
- Mas informaciones
Informações:
Sinopsis
Katafaren kamfanin sadarwar Meta da ya mallaki Facebook da WhatsApp ya yi barazamar ficewa daga Najeriya, saboda cin tararsa da hukumomin ƙasar suka yi na Dala miliyan 290, sakamako karya ƙa’idodin aikinsa. Najeriya ta samu kamfanin ne da laifin talla ba bisa ƙa’ida ba, da kuma rashin alkince bayanan asiri na jama’ar dake hulɗa da shi.Dangane da wannan dambarwa, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Hon Samaila Muhammed, masanin tallalin arziki da kuma sadarwa, kuma ga yadda zantawarsu ta gudana akai.Ku latsa alamar sauti don sauraren cikakkiyar hirar