Tattaunawa Da Ra'ayin Masu Saurare

Ra'ayoyin Masu Saurare kan yadda ƴanbindiga suka tsananta kai hare-hare

Informações:

Sinopsis

Hare-haren ƴanbindiga na ci gaba da ɗaukar sabon salo a Najeriya, inda a baya-bayan nan suka tsananta kai farmaki hatta akan sansanonin soji, kusan a iya cewa haka take a sauran yankin sahel musamman Burkina Faso, lamarin da kanyi sanadin mutuwar jami’an tsaro masu tarin yawa.  Ku latsa alamar sauti domin sauraren mabanbantan ra'ayoyin jama'a kan wannan maudu'in.......