Bakonmu A Yau
Farfesa Khalifa Dikwa kan karuwar hare-haren Boko Haram a Borno
- Autor: Vários
- Narrador: Vários
- Editor: Podcast
- Duración: 0:03:40
- Mas informaciones
Informações:
Sinopsis
Yayinda hare-haren ƙungiyar Boko Haram tsagin ISWAP ke ƙara tsananta musamman a Najeriya, rahotanni na cewa mayakan sun shafe ƙarshen makon jiya zuwa Litinin da ta gabata suna kadammar da hare-hare a sassa na jihar Borno da ke arewa maso gabashin ƙasar.A tattaunawarsa da Rukayya Abba Kabara, Farfesa Khalifa Dikwa masanin tsaro a Najeriya ya ce ba abin mamaki bane yadda ‘yan ta’addar suka sauya salon kai hare-harensu. Shiga alamar sauti domin sauraron cikaken bayani.....