Bakonmu A Yau
Alhaji Nouhou Magaji kan ƙorar ma'aikatan ƙetare a ɓangaren man fetur da Nijar ta yi
- Autor: Vários
- Narrador: Vários
- Editor: Podcast
- Duración: 0:03:29
- Mas informaciones
Informações:
Sinopsis
Gwamnmatin Jamhuriyar Nijar ta buƙaci ƴan asalin ƙasashen ƙetare da ke aiki a ɓangaren man fetur da su fice daga ƙasar kafin ranar 31 ga wannan wata na Mayu. Mafi yawan waɗanda matakin zai shafa ƴan ƙasar China ne da ke aikin haƙowa, da tacewa, sai kuma waɗanda ke fitar da mai ta bututu zuwa ƙetare. Ku latsa alamar sauti don sauraron tattaunawar Alhaji Nouhou Abdou Magaji da Abdoulkarim Ibrahim Shikal.....