Bakonmu A Yau
A Najeriya duk da zambaɗawa wutar lantarki kuɗi har yanzu ba ta sauya zani ba
- Autor: Vários
- Narrador: Vários
- Editor: Podcast
- Duración: 0:01:28
- Mas informaciones
Informações:
Sinopsis
A Najeriya, duk yadda mahukunta ke tsawwala kudin wutar lantarki, tare da bijirowa da dokokin da suke ganin za su inganta bangaren samar da wutar, har yanzu dai da sauran rina a kaba a game da ƙarancin wutar. Akan haka ne Michael Kuduson ya tattauna da ɗan gwagwarmaya a jihar Kanon Najeriya, Kwamared Belllo Basi, ga kuma tattaunawarsu.