Tambaya Da Amsa

Rawar da masarautar Bauchi ta taka a lokacin jihadin Usman Danfodio

Informações:

Sinopsis

Bukatar sanin irin rawar da masarautar Bachi ta taka a lokacin jihadin Usman Danfodio. Akan wannan tambaya ce wakilimmu na jihar Bauchi ya zanta da Alhaji Ado Garba Dan-rimi, Wakilin Tarihin Bauchi kuma Shugaban Cibiyar Nazarin Tarihi ta Masarautar Bauchi.