Bakonmu A Yau

Tattaunawa da tsohon shugaban EFCC Abdurrashid Bawa kan rashawa a Najeriya

Informações:

Sinopsis

Matsalar cin hanci da rashawa na ci gaba da yiwa Najeriya illa a ɓangarori daban-daban, lamarin da ke haifar da tarnaki wajen ci gaban ƙasar. A yayinda manazarta ke ci gaba da sharhi kan ci gaban da wannan ƙasa ta yammacin Afrika ta samu cikin shekaru 65 da samun ƴancin kai daga Ingila da kuma irin matsalolin da suka dabaibaye wannan ƙasa. Dangane da wannan Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da tsohon shugaban hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta EFCC a ƙasar Abdurrashid Bawa. Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakkiyar tattaunawarsu.