Bakonmu A Yau
Atiku Abubakar akan cikar Najeriya shekaru 65 da samun 'yancin kai
- Autor: Vários
- Narrador: Vários
- Editor: Podcast
- Duración: 0:03:49
- Mas informaciones
Informações:
Sinopsis
Yau Najeriya ke bikin cika shekaru 65 da samun yancin kai daga Turawan mulkin mallaka na Birtaniya. A irin wannan lokaci akan yi tilawa da kuma nazari dangane da ci gaban da kasar ta samu da kuma kalubalen dake gaban ta. Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar dangane da halin da kasar ke ciki, kuma ga yadda zantawar su ta gudana a kai.