Akushin Sinawa

  • Autor: Vários
  • Narrador: Vários
  • Editor: Podcast
  • Duración: 2:27:33
  • Mas informaciones

Informações:

Sinopsis

Manufar wannan shiri shi ne koya wa masu sauraronmu girke-girke na Sinawa masu sauki, wadanda kuma ake iya samun kayan hadasu a kasashen Afrika, musamman inda muke da rinjayen masu sauraronmu a harshen Hausa. Sanin kowa ne Sinawa suna da wasu dabaru masu ban shaawa na sarrafa abinci mai dadin gaske, da suka hada da ganyaye, da kayan lambu, da kayan marmari, da ma sauran nauoin hatsi. Bugu da kari irin yadda aka san su da noman shinkafa kanshi, a hannu guda akwai dabarun sarrafa wannan abinci ta hanyoyi masu daman gaske.

Episodios

  • AKUSHIN SINAWA 140430

    08/12/2014 Duración: 04min
  • AKUSHIN SINAWA 140402

    08/12/2014 Duración: 05min
  • AKUSHIN SINAWA 140409

    08/12/2014 Duración: 05min
  • AKUSHIN SINAWA 140416

    08/12/2014 Duración: 05min
  • AKUSHIN SINAWA 140423

    08/12/2014 Duración: 04min
  • AKUSHIN SINAWA 140514

    08/12/2014 Duración: 05min
  • AKUSHIN SINAWA 140528

    08/12/2014 Duración: 05min
  • AKUSHIN SINAWA 140611

    08/12/2014 Duración: 04min
  • AKUSHIN SINAWA 140707

    08/12/2014 Duración: 05min
  • AKUSHIN SINAWA 140716

    08/12/2014 Duración: 04min
  • AKUSHIN SINAWA 140730

    08/12/2014 Duración: 04min
página 2 de 2

Compartir